M.Sh 23:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’ad da kuka yi sansani don ku yi yaƙi da abokan gābanku, ku kiyaye kanku daga duk wani abu marar tsabta. See the chapterLittafi Mai Tsarki9 “Sa'ad da kuka kafa sansani don ku yi yaƙi da magabtanku, sai ku kiyaye kanku daga kowane mugun abu. See the chapter |