M.Sh 20:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Sa’ad da hafsoshin suka gama magana da mayaƙan, sai su naɗa komandodi a kansu. See the chapterLittafi Mai Tsarki9 Sa'ad da shugabannin yaƙi suka daina yi wa jama'a jawabi, sai a zaɓi jarumawan sojoji don su shugabanci mutane. See the chapter |