Online Bible

- Advertisements -




Mika 7:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Domin na yi masa zunubi, zan fuskanci fushin Ubangiji, har sai ya dubi batuna ya kuma tabbatar da ’yancina. Zai kawo ni zuwa wurin haske; zan ga adalcinsa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

9 Zan ɗauka fushin Ubangiji ne, Gama na yi masa zunubi, Sai lokacin da ya ji da'awata, Har ya yanke mini shari'a. Zai kawo ni zuwa wurin haske, Zan kuwa ga cetonsa.

See the chapter Copy




Mika 7:9

Follow us:

Advertisements


Advertisements