Online Bible

- Advertisements -




Mika 7:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 An kawar da masu tsoron Allah daga ƙasar; babu sauran mai adalcin da ya rage. Dukan mutane suna kwanto don su zub da jini; kowa yana farautar ɗan’uwansa da tarko.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Mutanen kirki sun ƙare a duniya, Ba nagarta a cikin mutane. Dukansu suna kwanto don su zub da jini. Kowa yana farautar ɗan'uwansa da tarko.

See the chapter Copy




Mika 7:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements