Online Bible

- Advertisements -




Mika 3:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 ku da kuke ƙin abu mai kyau kuke ƙaunar mugunta, ku da kuke feɗe mutanena kuke tuge nama daga ƙasusuwansu;

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Amma kuna ƙin nagarta, kuna ƙaunar mugunta, Kuna feɗe mutanena, Kuna kuma fizge naman jikinsu daga ƙasusuwansu.

See the chapter Copy




Mika 3:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements