Online Bible

- Advertisements -




Markus 9:43 - Sabon Rai Don Kowa 2020

43 In hannunka yana sa ka yin zunubi, yanke shi. Ai, gwamma ka shiga rai da hannu ɗaya, da ka shiga jahannama ta wuta, inda ba a iya kashe wutar ba, da hannuwanka biyu.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

43 In kuwa hannunka na sa ka laifi, to, yanke shi. Zai fiye maka ka shiga rai dungu, da ka shiga Gidan Wuta da hannu biyu, wuta marar kasuwa kuwa.

See the chapter Copy




Markus 9:43

Follow us:

Advertisements


Advertisements