Online Bible

- Advertisements -




Markus 9:42 - Sabon Rai Don Kowa 2020

42 “Idan kuma wani yă sa ɗaya daga cikin waɗannan ’yan yara masu gaskatawa da ni yă yi laifi, zai fiye masa a rataya wani babban dutsen niƙa a wuyarsa, a jefa shi cikin teku.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

42 “Da dai wani yă sa ɗaya daga cikin waɗannan 'yan yara masu gaskatawa da ni yă yi laifi, zai fiye masa a rataya wani babban dutsen niƙa a wuyansa, a jefa shi cikin teku.

See the chapter Copy




Markus 9:42

Follow us:

Advertisements


Advertisements