Markus 9:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Suka iso Kafarnahum. Da yana cikin gida, sai ya tambaye su ya ce, “Gardamar me kuke yi a hanya?” See the chapterLittafi Mai Tsarki33 Suka zo Kafarnahum. Da ya shiga gida sai ya tambaye su, “Muhawarar me kuka yi a hanya?” See the chapter |