Markus 9:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Nan da nan mahaifin yaron ya faɗa da ƙarfi ya ce, “Na gaskata, ka taimake ni in sha kan rashin bangaskiyata!” See the chapterLittafi Mai Tsarki24 Nan da nan sai uban yaron ya ɗaga murya ya ce, “Na ba da gaskiya. A kore mini rashin bangaskiyata!” See the chapter |