Markus 8:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutanen suka ci, suka ƙoshi. Daga baya, almajiran suka tattara gutsattsarin da suka rage cike da kwanduna bakwai. See the chapterLittafi Mai Tsarki8 Suka ci, suka ƙoshi, har suka ɗauki ragowar gutsattsarin, cike da manyan kwanduna bakwai. See the chapter |