Markus 8:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Yesu ya sāke ɗibiya hannuwansa a idanun mutumin, sai idanunsa suka buɗe, ya sami gani, ya kuma ga kome sarai. See the chapterLittafi Mai Tsarki25 Sai ya sāke ɗora hannu a idanunsa. Makahon kuwa ya zura ido ƙwar, ya warke, ya ga kome garau. See the chapter |