Markus 7:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 kwaɗayi, ƙeta, ruɗu, ƙazantaccen sha’awa, kishi, ɓata suna, girman kai da kuma wauta. See the chapterLittafi Mai Tsarki22 da kwaɗayi, da mugunta, da ha'inci, da fajirci, da kishi, da yanke, da girmankai, da kuma wauta. See the chapter |