Markus 6:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 Sai ya shiga jirgin ruwan tare da su, iskar kuma ta kwanta. Dukansu suka yi mamaki, See the chapterLittafi Mai Tsarki51 Sa'an nan ya shiga jirgi wurinsu, iska kuma ta kwanta. Sai mamaki ya kama su ƙwarai, See the chapter |