Markus 6:43 - Sabon Rai Don Kowa 202043 almajiran suka kwashe gutsattsarin burodin da na kifin cike da kwanduna goma sha biyu. See the chapterLittafi Mai Tsarki43 har suka ɗauki kwando goma sha biyu cike da gutsattsarin gurasar da na kifin. See the chapter |