Online Bible

- Advertisements -




Markus 5:42 - Sabon Rai Don Kowa 2020

42 Nan da nan, sai yarinyar ta tashi ta yi tafiya (shekarunta goma sha biyu ne). Saboda wannan, suka yi mamaki ƙwarai.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

42 Nan take yarinyar ta tashi ta yi tafiya, domin 'yar shekara goma sha biyu ce. Nan da nan kuwa mamaki ya kama su.

See the chapter Copy




Markus 5:42

Follow us:

Advertisements


Advertisements