Online Bible

- Advertisements -




Markus 5:38 - Sabon Rai Don Kowa 2020

38 Da suka iso gidan mai mulkin majami’ar, sai Yesu ya ga ana hayaniya, mutane suna kuka da kururuwa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

38 Da suka isa gidan shugaban majami'a, ya ji ana hayaniya, ana kuka, ana kururuwa ba ji ba gani.

See the chapter Copy




Markus 5:38

Follow us:

Advertisements


Advertisements