Online Bible

- Advertisements -




Markus 5:35 - Sabon Rai Don Kowa 2020

35 Yayinda Yesu yana cikin magana, sai waɗansu mutane daga gidan Yayirus, mai mulkin majami’a, suka zo suka ce, “Diyarka ta rasu. Kada ma ka wahal da Malam.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

35 Yana cikin magana, sai ga waɗansu daga gidan shugaban majami'a suka ce, “Ai, 'yarka ta rasu, me kuma za ka wahalar da Malamin?”

See the chapter Copy




Markus 5:35

Follow us:

Advertisements


Advertisements