Markus 5:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Sai ya ce mata, “Diyata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya, kin kuma rabu da dukan wahalarki.” See the chapterLittafi Mai Tsarki34 Sai ya ce mata, “'Yata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya, ki warke daga cutarki.” See the chapter |