Markus 5:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai Yesu ya tafi tare da shi. Babban taron kuma ya bi shi, suna ta matsinsa a kowane gefe. See the chapterLittafi Mai Tsarki24 Sai suka tafi tare. Babban taro kuwa na biye da shi, suna matsa tasa. See the chapter |