Markus 4:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Da misalai da yawa irin waɗannan, Yesu ya yi magana da su, daidai yadda za su iya fahimta. See the chapterLittafi Mai Tsarki33 Da misalai da yawa irin waɗannan Yesu ya yi musu Maganar Allah, daidai gwargwadon ganewa tasu. See the chapter |