Markus 15:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Bilatus ya tambaye su ya ce, “To, me zan yi da wanda kuke ce da shi, sarkin Yahudawa?” See the chapterLittafi Mai Tsarki12 Sai Bilatus ya sāke ce musu, “To, ƙaƙa zan yi da wanda kuke kira Sarkin Yahudawa?” See the chapter |