Markus 14:63 - Sabon Rai Don Kowa 202063 Babban firist ya yage tufafinsa, ya yi ce, “Ina dalilin neman waɗansu shaidu kuma? See the chapterLittafi Mai Tsarki63 Sai babban firist ya kyakketa tufafinsa, ya ce, “Wace shaida kuma za mu nema? See the chapter |