Markus 14:45 - Sabon Rai Don Kowa 202045 Nan da nan Yahuda ya je wurin Yesu ya ce, “Rabbi!” Ya kuma yi masa sumba. See the chapterLittafi Mai Tsarki45 Da zuwansa kuwa ya zo wurin Yesu, ya ce masa, “Ya shugaba!” sai ya yi ta sumbantarsa. See the chapter |