Online Bible

- Advertisements -




Markus 14:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Suka tafi wani wurin da ake kira Getsemane, Yesu ya kuma ce wa almajiransa, “Ku zauna a nan, yayinda ni kuwa in yi addu’a.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

32 Sai suka isa wani wuri, wai shi Getsamani. Ya ce wa almajiransa, “Ku zauna nan har in yi addu'a.”

See the chapter Copy




Markus 14:32

Follow us:

Advertisements


Advertisements