Online Bible

- Advertisements -




Markus 14:31 - Sabon Rai Don Kowa 2020

31 Amma Bitrus ya yi ta nanatawa da ƙarfi ya ce, “Ko da zan mutu tare da kai, ba zan taɓa yin mūsun saninka ba.” Duk sauran ma suka ce haka.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

31 Amma Bitrus ya yi ta nanatawa da ƙarfi yana cewa, “Ko da za a kashe ni tare da kai, ba zan yi musun saninka ba.” Dukansu ma haka suka ce.

See the chapter Copy




Markus 14:31

Follow us:

Advertisements


Advertisements