Online Bible

- Advertisements -




Markus 14:27 - Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Yesu ya ce musu, “Dukanku za ku ja da baya ku bar ni, gama yana a rubuce cewa, “ ‘Zan bugi makiyayin tumaki, tumakin kuwa za su warwatse.’

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

27 Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe ne, domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumaki kuwa su fasu.’

See the chapter Copy




Markus 14:27

Follow us:

Advertisements


Advertisements