Online Bible

- Advertisements -




Markus 14:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Yayinda suke cin abinci a tebur, sai ya ce, “Gaskiya nake gaya muku, ɗaya daga cikinku zai bashe ni, wani wanda yake ci tare da ni.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

18 Suna cin abinci ke nan, sai Yesu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, ɗayanku zai bashe ni, wanda muke ci tare.”

See the chapter Copy




Markus 14:18

Follow us:

Advertisements


Advertisements