Markus 13:33 - Sabon Rai Don Kowa 202033 Ku lura fa! Ku zauna a shirye! Don ba ku san lokacin da shi zai zo ba. See the chapterLittafi Mai Tsarki33 Ku kula, ku zauna a faɗake, kuna addu'a, domin ba ku san sa'ar da lokacin zai yi ba. See the chapter |