Online Bible

- Advertisements -




Markus 13:27 - Sabon Rai Don Kowa 2020

27 Zai kuma aiko mala’ikunsa su tattaro zaɓaɓɓunsa daga kusurwoyi huɗun nan, daga iyakar duniya har yă zuwa iyakar sama.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

27 Sa'an nan zai aiko mala'ikunsa su tattaro zaɓaɓɓunsa daga gabas da yamma, kudu da arewa, wato daga iyakar duniya har ya zuwa iyakar sama.”

See the chapter Copy




Markus 13:27

Follow us:

Advertisements


Advertisements