Online Bible

- Advertisements -




Markus 13:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 “Amma waɗancan kwanaki, bayan baƙin azaban nan, “ ‘rana za tă yi duhu, wata kuma ba zai ba da haskensa ba;

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

24 “Amma lokacin nan, wato bayan tsabar wahalan nan, za a duhunta rana, wata kuma ba zai yi haske ba.

See the chapter Copy




Markus 13:24

Follow us:

Advertisements


Advertisements