Online Bible

- Advertisements -




Markus 13:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 “Ɗan’uwa zai ba da ɗan’uwa a kashe. Mahaifi zai ba da ɗansa. ’Ya’ya za su tayar wa iyayensu, su kuma sa a kashe su.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

12 Ɗan'uwa zai ba da ɗan'uwansa a kashe shi, uba kuwa ɗansa. 'Ya'ya kuma za su tayar wa iyayensu har su sa a kashe su.

See the chapter Copy




Markus 13:12

Follow us:

Advertisements


Advertisements