Online Bible

- Advertisements -




Markus 12:33 - Sabon Rai Don Kowa 2020

33 Nuna ƙauna ga Allah da dukan zuciyarka, da dukan ganewarka, da dukan ƙarfinka, da kuma nuna ƙauna ga maƙwabcinka kamar kanka, ya fi dukan hadayun ƙonawa da sadakoki.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

33 A ƙaunace shi kuma da dukkan zuciya, da dukan hankali, da dukkan ƙarfi, a kuma ƙaunaci ɗan'uwa kamar kai, ai, ya fi dukkan hadayar ƙone-ƙone da yanke-yanke nesa.”

See the chapter Copy




Markus 12:33

Follow us:

Advertisements


Advertisements