Markus 12:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Da lokacin girbi ya yi, sai ya aiki wani bawa wajen ’yan hayan, don yă karɓo masa ’ya’yan inabin daga wurinsu. See the chapterLittafi Mai Tsarki2 Da kakar inabin ta yi, sai ya aiki wani bawansa wurin manoman nan ya karɓo masa gallar garkar. See the chapter |