Online Bible

- Advertisements -




Markus 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 2020

9 Waɗanda suka yi gaba, da kuma waɗanda suke biye, duk suka ɗaga murya, suna cewa, “Hosanna!” “Mai albarka ne wanda yake zuwa a cikin sunan Ubangiji!”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

9 Da na gaba da na baya suka riƙa sowa suna cewa, “Hosanna! Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji!

See the chapter Copy




Markus 11:9

Follow us:

Advertisements


Advertisements