Online Bible

- Advertisements -




Markus 11:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 In wani ya tambaye ku, ‘Don me kuke yin haka?’ Ku gaya masa cewa, ‘Ubangiji yana bukatarsa, zai kuma dawo da shi ba da jimawa ba.’ ”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

3 Kowa ya ce muku, ‘Don me kuke haka?’ ku ce, ‘Ubangiji ne yake bukatarsa, Zai kuma komo da shi nan da nan.’ ”

See the chapter Copy




Markus 11:3

Follow us:

Advertisements


Advertisements