Online Bible

- Advertisements -




Markus 11:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Manyan firistoci da malaman dokoki suka ji wannan, sai suka fara neman hanyar da za su kashe shi, gama suna jin tsoronsa, saboda dukan taron suna mamakin koyarwarsa.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

18 Da manyan firistoci da malaman Attaura suka ji wannan magana suka kuma nemi hanyar hallaka shi, saboda sun tsorata da shi, don duk jama'a na mamaki da koyarwa tasa.

See the chapter Copy




Markus 11:18

Follow us:

Advertisements


Advertisements