Markus 10:51 - Sabon Rai Don Kowa 202051 Yesu ya tambaye shi ya ce, “Me kake so in yi maka?” Makahon ya ce, “Rabbi, ina so in sami ganin gari.” See the chapterLittafi Mai Tsarki51 Yesu ya ce masa, “Me kake so in yi maka?” Makahon ya ce masa, “Malam, in sami gani!” See the chapter |