Markus 10:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Almajiran suka yi mamaki ƙwarai, suka ce wa juna, “To, wa zai sami ceto ke nan?” See the chapterLittafi Mai Tsarki26 Sai suka yi mamaki ƙwarai da gaske, suka ce masa, “To, in haka ne, wa zai sami ceto ke nan?” See the chapter |