Online Bible

- Advertisements -




Markus 10:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Almajiransa suka yi mamakin kalmominsa. Amma Yesu ya sāke ce musu, “’Ya’yana, yana da wuya fa a shiga mulkin Allah!

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

24 Almajiran kuwa suka yi mamakin maganarsa. Sai Yesu ya sāke ce musu, “Ya ku 'ya'yana, da ƙyar ne kamar me a shiga Mulkin Allah!

See the chapter Copy




Markus 10:24

Follow us:

Advertisements


Advertisements