Markus 10:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake ce da ni mai nagarta? Ai, ba wani nagari, sai Allah kaɗai. See the chapterLittafi Mai Tsarki18 Sai Yesu ya ce masa, “Don me ka kira ni managarci? Ai, ba wani Managarci sai Allah kaɗai. See the chapter |