Markus 10:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Mutane suka kawo ƙananan yara wurin Yesu don yă taɓa su, amma almajiran suka kwaɓe su. See the chapterLittafi Mai Tsarki13 Suna kawo masa waɗansu yara ƙanana domin ya taɓa su, sai almajiransa suka kwaɓe su. See the chapter |