Markus 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Bayan da aka sa Yohanna a kurkuku, sai Yesu ya shigo cikin Galili, yana shelar bisharar Allah. See the chapterLittafi Mai Tsarki14 To, bayan an tsare Yahaya, sai Yesu ya shigo ƙasar Galili, yana yin bisharar Allah, See the chapter |