Online Bible

- Advertisements -




Malaki 4:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 “Ku tuna da dokar bawana Musa, ƙa’idodi da dokokin da na ba shi a Horeb domin dukan Isra’ila.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

4 “Ku tuna da koyarwar bawana Musa, da dokoki, da umarnai waɗanda na ba shi a kan Dutsen Horeb, domin dukan jama'ar Isra'ila su kiyaye.

See the chapter Copy




Malaki 4:4

Follow us:

Advertisements


Advertisements