Online Bible

- Advertisements -




Malaki 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za tă fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar ’yan maruƙan da aka sake daga garke.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 Amma ku da kuke yi mini biyayya, ikon cetona zai fito muku kamar rana. Zai kawo warkarwa kamar hasken rana. Za ku fita kuna tsalle kamar 'yan maruƙan da aka fisshe su daga garke.

See the chapter Copy




Malaki 4:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements