Online Bible

- Advertisements -




Makoki 2:21 - Sabon Rai Don Kowa 2020

21 “Matasa da tsofaffi duk suna kwanciya a cikin ƙurar tituna; an karkashe matasa da ’yan matana da takobi. Ka kashe su a ranar fushinka; ka kashe su ba tausayi.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

21 Yara da tsofaffi suna kwance cikin ƙurar tituna, An kashe 'ya'yana, 'yan mata da samari, da takobi. Ka kashe su a ranar fushinka, ba tausayi.

See the chapter Copy




Makoki 2:21

Follow us:

Advertisements


Advertisements