Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 9:46 - Sabon Rai Don Kowa 2020

46 Da jin haka, sai ’yan ƙasa a hasumiyar Shekem suka shiga wurin mafaka a hankalin El-Berit.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

46 Da shugabannin hasumiyar Shekem suka ji labari, suka gudu zuwa hasumiyar gidan Ba'al-berit don su tsira.

See the chapter Copy




Mahukunta 9:46

Follow us:

Advertisements


Advertisements