Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 9:40 - Sabon Rai Don Kowa 2020

40 Abimelek ya kore shi, mutane da yawa suka ji ciwo a yaƙin, har zuwa ƙofar birnin.

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

40 Abimelek kuwa ya runtumi Ga'al, shi kuwa ya gudu. Mutane da yawa suka ji rauni, ya bi su har bakin ƙofar birnin.

See the chapter Copy




Mahukunta 9:40

Follow us:

Advertisements


Advertisements