Mahukunta 9:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Sa’ad da Zebul gwamnar birnin ya ji abin da Ga’al ɗan Ebed ya ce, sai ya fusata. See the chapterLittafi Mai Tsarki30 Zebul, shugaban birnin ya ji maganganun Ga'al, ɗan Ebed, sai ya husata. See the chapter |