Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 9:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Ku tambayi ’yan ƙasar Shekem, ‘Wanne ya fi muku, a sa dukan ’ya’yan Yerub-Ba’al saba’in maza su yi mulkinku, ko dai mutum guda kawai yă yi mulkinku?’ Ku tuna, ni jininku ne.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

2 “Ina roƙonku, ku yi magana da shugabannin Shekem, ku ce, ‘Me ya fi muku kyau, 'ya'yan Yerubba'al, maza saba'in su yi mulkinku, ko kuwa mutum ɗaya ya yi mulkinku?’ Amma ku tuna fa ni jininku ne.”

See the chapter Copy




Mahukunta 9:2

Follow us:

Advertisements


Advertisements