Online Bible

- Advertisements -




Mahukunta 8:7 - Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Sai Gideyon ya ce, “Haka ko? To, sa’ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayyuwan jeji.”

See the chapter Copy

Littafi Mai Tsarki

7 Gidiyon ya ce, “To, sa'ad da Ubangiji ya ba da Zeba da Zalmunna a hannuna, zan tsattsaga jikinku da ƙayayuwan jeji.”

See the chapter Copy




Mahukunta 8:7

Follow us:

Advertisements


Advertisements